Super AceAmfanin Zuma Da Girfa PC電腦版下載- PC電腦玩手遊 - 夜神手機模擬器
gameIcon

Super AceAmfanin Zuma Da Girfa على الكمبيوتر

50000  التثبيتات
قم بتنزيل NoxPlayer وقم بتشغيل Super AceAmfanin Zuma Da Girfa على شاشة الكمبيوتر الكبيرة - استمتع بتجربة ألعاب لا مثيل لها

NoxPlayer على الكمبيوتر مع Super AceAmfanin Zuma Da Girfa العب

تفاصيل اللعبة

2024-10-09  : آخر تحديث        5.1.2  : الإصدار الحالي
AMFANIN ZUMA GA DAN ADAM

Zuma wani irin abinci ne mai zaki kamar shigen suga wanda kudanzuma ke samarwa daga furen itace ko shuka wato wani romon sinadari dake cikin furen itace ko shuka da kudanzuma ke tsotsowa (nectar) domin sarrafa ruwan zuma. Mutane na amfani da zuma a matsayin abinci ko magani. Sabili da muhimmancin zuma, a cikin surorin Alqur'ani maigirma akwai surah mai sunan kudan zuma wato Surat An Nahl. Allah (S.W.A.) ya bayyana mana muhimmancin zuma ga rayuwar 'dan adam a cikin wannan surah " ...waraka ce ga mutane." (An Nahl: 69).
Hakika kuma Manzon Allah (S.A.W.) ya bayyana mana muhimmancin ta a wasu hadisai.

Don haka, zuma nada amfani ga lafiya kamar haka:
1. Tana kashe cutar bakteriya da fangas (bacteria & fungus) da kuma bada kariya daga kamuwa da ciwondaji. Bincike ya nuna cewa zuma mai duhuduhu tafi wannan amfanin.
2. Tana warkar da ciwo ko gyambo idan ana shafawa ko sha.
3. Tana taimaka ma maimura, tari , atishawa da sauran matsalolin sanyi.
4. Maganin gudawa ce.
5. Maganin gyambon ciki Ulcer.
6. Tana karfafa garkuwar jiki.
7. Tana rage hadarin kamuwa daga cututtukan zuciya, musamman idan aka hadata da Kirfat (cinnamon).
8. Tana sanya kuzari a jiki.
9. Tana rage nauyin kiba. Shan ruwa mai`dumi da lemun tsami tare da zuma kafin aci komi da safe zai taimaka wajen rage `kiba.
10. Tana saukaka narkewar abinci ga masu fama da rashin narkewar abinci.
11. Tana rage kumburi mai sanya waje yayi kalar ja da radadin ciwo.
12. Tana kyautata lafiyar kwalwa.

* Amfanin Zuma
* Amfanin Girfa (Cinnamon Powder)
* Honey
* Cinannamon Powder
* Menene Cinnamon Powder a Hausa

kada ku manta kuyi rate na wannan app

13. Tana gyara fata da rage kurajen
fuska (pimples) idan ana shafa ta.
arrowIcon

كيفية لعب Super AceAmfanin Zuma Da Girfa على الكمبيوتر باستخدام NoxPlayer

  • 1قم بتنزيل NoxPlayer على جهاز الكمبيوتر

  • 2شغّل حزمة التثبيت وأكمل التثبيت

  • 3ابحث عن Super AceAmfanin Zuma Da Girfa على المحاكي

  • 4قم بتثبيت اللعبة من متجر التطبيقات

  • 5بعد التثبيت، انقر فوق رمز اللعبة لبدء اللعبة

  • 6العب Super AceAmfanin Zuma Da Girfa مع NoxPlayer على جهاز الكمبيوتر

طريقة مريحة

الطريقة 1. انقر على 'تنزيل على الكمبيوتر' لتنزيل كلاً من ملف الـ APK ومحاكي NoxPlayer في نفس الوقت. بمجرد اكتمال التثبيت، العب اللعبة على الكمبيوتر.

الطريقة 2. إذا كان لديك NoxPlayer بالفعل على جهاز الكمبيوتر، فانقر على' تنزيل APK'، ثم اسحب الملف وأسقطه في المحاكي لتثبيته.

Super AceAmfanin Zuma Da Girfa فيديو رائع لـ

Do you wanna run Super AceAmfanin Zuma Da Girfa with a better gaming experience? With the benefit of the bigger screen, smarter keyboard and the higher hardware performance, NoxPlayer brings you an extreme gaming experience on PC. By downloading and playing Super AceAmfanin Zuma Da Girfa on PC via NoxPlayer, users don't need to worry about the battery or the interruption of calling.
NoxPlayer is compatible with Android 7 and supports running over 90% of the mobile games on PC, which will boost your gaming experience perfectly. In addition, by opening multiple instances, Noxplayer supports to running multiple games or apps at the same time, or chatting with your friend while playing game.
NoxPlayer is perfectly compatible with AMD and Intel with the exclusive core virtualization technology, making your computer run more stable and smoothly. Download NoxPlayer and experience it now!

الألعاب الشائعة

closeIcon
computerIcon

تم تصميم NoxPlayer لنظامي التشغيل Windows و MAC OS، يرجى زيارة هذا الموقع عبر متصفح الكمبيوتر لتنزيل NoxPlayer.